DW ta baiwa Freedom Radio sabbin Babura don inganta ayyukansu
Shugaban sashin hausa na gidan radion DW Thomas Mosh, ya ce kyautata alaka tsakanin kafafen yada labarai na duniya zai kawo cigaba ta fannin aikin jarida. Thomas Mosh, ya bayana hakan ne lokacin da yake mika makullin babura masu kafa biyu, guda hudu ga janar manajan gungun rukunin tashoshin Freedom Radio da yammacin Yau alhamis, […]
source https://dalafmkano.com/?p=4844
source https://dalafmkano.com/?p=4844
No comments