Baba Suda: Matashin da yayi kisan kai ya mika kansa ga ‘yan sanda a Kano - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Baba Suda: Matashin da yayi kisan kai ya mika kansa ga ‘yan sanda a Kano

    Acikin shirin Baba Suda na jiya Alhamis zakuji yadda wani matashi ya mika kansa ga ‘yan sanda a Kano, akwai wannan dama karin wasu labaran aciki. Ku danna alamar sauti dake kasa, domin sauraro. Download Now Ayi sauraro lafiya.

    source https://dalafmkano.com/?p=4847

    No comments