Hangen Dala: Neman zagaye na uku ga Buhari bai dace ba, inji Aminu Muhammad Adam
Acikin shirin Hangen Dala na jiya Alhamis zakuji yadda Aminu Muhammad Adam ya caccaki batun cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari zai nemi zagaye na uku a mulkin kasar nan. Wannan batu dama sauran halin da ake ciki a siyasar kasarnan da ma jihar Kano zakuji acikin shirin tare da Abdulkadir Yusuf Gwarzo. Ku latsa alamar […]
source https://dalafmkano.com/?p=4851
source https://dalafmkano.com/?p=4851
No comments