Ana zargin matashi da aikata kisan kai - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Ana zargin matashi da aikata kisan kai

    Kotun majistret mai lamba 58 karkashin mai shari’a Zubairu Inuwa ta aike da wani matashi gidan gyaran hali. ‘yan sanda sun gurfanar da matashin mai suna Felix Abah wanda ake tuhumar sa da aikata kisan kai. Kunshin tuhumar ya bayyana cewar tun a ranar 6/4/2017 Felix ya gayyaci wani mai koyar da tukin mota mai […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4855

    No comments