Babu dokar da ta baiwa mai kara biyan kudin – Baba Jibo - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Babu dokar da ta baiwa mai kara biyan kudin – Baba Jibo

    Mai magana da yawun rukunin kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim, ya bayyana cewa babu wata doka da ta baiwa kowanne irin mutum damar karbar kudi dan shigar da kara kowacce iri ce. Baba Jibo Ibrahim, ya bayyana hakan ne jim kadan bayan kammala shirin Shari’a a aikace na gidan rediyon Dala, wanda ya gudana […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4839

    No comments