Ganduje ya bada umarni a gyara gidan shattima - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Ganduje ya bada umarni a gyara gidan shattima

    Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa kwamishinan ayyuka da cigaba injiniya Mu’azu Magaji, umarnin a gyara gidan tarihi na shattima, a matsayin ofishin majalisar masarautun gargajiya ta jihar kano, duk da umarnin da kotu na dakatar da sabuwar dokar majalisar masarautar kano. Gidan shattima dai na kusa da kofar mai martaba sarkin kano […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4837

    No comments