An cimma yarjejeniya tsakanin gwamnati da NUEE
Kungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta kasa wato NUEE ta jin gine yajin aikin da ta tsunduma ajiya laraba, bayan cimma yarjejeniya tsakanin gwamnati da kungiyar a safiyar yau alhamis. A wata sanarwa da mai magana da yawun kamfanin rarraba hasken wutar lantarki Ibrahim Sani Shawai ya fitar ya ce dukkanin bangarorin biyu burinsu shine biyan […]
source https://dalafmkano.com/?p=4834
source https://dalafmkano.com/?p=4834
No comments