An yi sama da fadi da naira biliyan goma na Manoma- Muhuyi Magaji
Shugaban kungiyar karbar korafe -korafe da yaki da cin hanci da rashawa Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya bayyana yadda suka samu korafe-korafe akan yadda aka cinye kudaden da gwamnatin tarayya ta ware kan harkar bawa manoma bashi wato “Ancho Borrower”programme Muhuyi ya ce kimanin naira miliyan dubu goma da gwamnatin tarayya ta ware don samar […]
source https://dalafmkano.com/?p=4831
source https://dalafmkano.com/?p=4831
No comments