Dan fasa kwauri ya take wani mutum har lahira
Iyalan wani tsoho mai gadi sun yi kira ga al’umma da gwamnati da a kwato musu hakkin su sakamakon yayin da wani dan fasa kaurin shinkafa da ya murkushe mahaifinsu dake gadi inda har tayi sanadin rasuwar sa. Dan fasa kwaurin da ya makaro motar sa mai kirar Golf da shinkafa,inda suka yi arangama da […]
source https://dalafmkano.com/?p=4827
source https://dalafmkano.com/?p=4827
No comments