KAROTA zata sanya kafar wando daya da masu Adaidaita sahu -Baffa Babba
Gwamnatin Kano tace duk mai tuka babur mai kafa Uku da yake ganin yafi karfin doka to Ya jira zuwa lokacin da za a rufe yin rajistar masu Adaidaita Sahu, yaga yadda za su kwashi Yan kallo da jami’an Karota matukar ya hau titin Gwamnati. Shugaban hukumar karota Baffa Babba Dan Agundi, ya bayana hakan […]
source https://dalafmkano.com/?p=4872
source https://dalafmkano.com/?p=4872
No comments