Kotu zata yanke hukunci kan tsofafin shugabannin karamar hukumar Warawa
Kotu ta sanya ranar yanke hukunci kan tsofafin shugabannin karamar hukumar Warawa da ake zargi da aikata ba dai-dai ba. Kotun majistret mai lamba 15 karkashin mai Sharia Muntari Garba Dandago ta sanya ranar 16 ga watan gobe dan zartas da hukunci a kunshin tuhumar da ‘yansanda suke yiwa tsofafin shugabaninn karamar hukumar Warawa. Wadand […]
source https://dalafmkano.com/?p=4866
source https://dalafmkano.com/?p=4866
No comments