Kai tsaye: Ma’anar bikin Maukibi da akeyi yau a Kano
Ku cigaba da bibiyar wannan shafi domin ana cigaba da sabinta shi. Maukibi dai biki ne da mabiya darikar kadiriyya ke gabatarwa duk shekara a birnin Kano. A yayin bikin dai mabiya darikar kadiriyya na yin jerin gwano daga shalkawatar darikar kadiriyyan ta Africa wato gidan shugaban darikar na Afrcia marigayi Sheikh Nasiru Kabara zuwa […]
source https://dalafmkano.com/?p=4875
source https://dalafmkano.com/?p=4875
No comments