Harkar lafiya za ta inganta matukar gwamnati za ta tallafa
Dagacin Kabo Malam Auwalu Zubairu,ya bukaci wandanda suka amfana da aikin duba lafiya kyauta, su bi ka’idar yadda aka basu magani tare da neman wanda aka rubuta musu. Malam Auwalu Zubairu Kabo, ya bayyana hakan lokacin da daliban sashin koyon aikin jinya dake Jami’ar Bayero a jihar Kano suka ziyarci karamar hukumar Kabo don duba […]
source https://dalafmkano.com/?p=4888
source https://dalafmkano.com/?p=4888
No comments