Ya Kwana Dani A Dakinsa Yayin Da Yayi Alkawari Zai Biyani Dubu Bakwai - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Ya Kwana Dani A Dakinsa Yayin Da Yayi Alkawari Zai Biyani Dubu Bakwai



    Hoton Wata [ Karuwa ] Kenan Rike Da Wani Dan Sanda Mopol, Bayan Ya Kwana Da Ita Amma Kuma Yaki Ya Biyata Hakkinta, A Cewar Ashawo Din Dan Sandan Yayi Mata Alkawarin Naira Dubu Bakwai 7k A Dare Daya, Amma Da Gari Ya Waye Kawai Saiya Murje Idansa, Yaki Ya Biyata Hakkinta Wannan Al'amari Dai Ya Farune A Jihar Lagos,

    Allah Kasa Mufi Karfin Zukatan Mu, Amin Summa Amin





    No comments