Hotuna ~ Jaruma Nafisat Cikin Rigar Bacci - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Hotuna ~ Jaruma Nafisat Cikin Rigar Bacci


    Jaruma Nafisat Abdullahi kenan cikin rigar bacci wato (sleep dress)


    Babu karya ko son kai shi abu mai kyau ko babu gyara yana nan a mai kyanshi balle kuma yaji gyara


    Jaruma Nafisat Abdullahi ta saki hotunan nata ne jiya da dare a shafinta na instagram.


    Yanzu haka dai jarumar bana kasar Najeriya tana Las Vegas tana hutawa abunta.


    Yayin sakin wayan nan hotuna tayi wani shirhi akan su game da fadin abunda ko wani hoto nata yake nufi.


    Ku biyo sannu a hankali domin kuji abunda ko wani hoto nata yake nufi.


    Shi daman hoto wani ba haka kawai akeyinsa ba kara zube wani inayinsa sane dan isar da wani sako.


    Kamar yadda jaruma Nafisa take isar da wani sako da wayan nan hotuna.


    Ga abunda Hotunan nata suke cewa kamar haka:

    CAPTIONS
    Picture 1: picks up 📲 phone
    Picture 2:Dialed the number..
    Picture 3: Hello... this is Nafisat Abdullahi,just confirming if the 10th alert I received was from you..😌
    Picture 4:ahhh ok then..😁
    Picture 5: I’m spending it all... there’s backup right?🤩
    Picture 6:That’s what I’m talking about 😎
    Picture 7:let me start planning my next vacation coz life is too short for BS😝
    Picture 8:I’m going to a private island 🌴
    Picture 9: maybe the 🇧🇸 Bahamas.
    Picture 10:Where was I?🙃✌🏾

    1 comment: