Hotuna ~ Zafafan Sababbin Hotunan Jaruma Maryam Wazeery - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Hotuna ~ Zafafan Sababbin Hotunan Jaruma Maryam Wazeery


    Jaruma Maryam Wazeery kenan cikin wasu kayatattun hotuna nata data saki a shafinta na instagram.



    Jaruma Maryam Wazeery tayi fice a cikin saaninta na masana’antar Kannywood.



    Bata da tsara ta kware wajen iya hulda da jama'a bata da dagawa ga sakin fuska.



    Itace Maryam daya amma tamkar da dubu tana da masoya fiya da tunanin mai tunani.



    Maryam ta kware sosai wajen iya mamin na wakokin hip hop ta samu lambobin yabo daga manyan Arewa rapper's.



    Kamar irin su: Morell, Dj Ab, Boc, Billadan, Da Dai Sauransu.


    No comments