Ali Nuhu Zai Zama Ministan Wasanni Da Matasa
A ýan kwanakin nan ne aka fara yada jita-jatan fitaccen jarumin fina-finan Hausa Ali Nuhu zai zama Ministan Matasa da Wasanni.
Ana ta yada jita-jitan ne dai a kafafen yada labarai na social media cewa jarumin zai zame ministan Matasa da Wasanni a tenuwar mulkin President Buhari na biyu wato Next Level a takaice.
Idan mai karutu bai manta fitaccen jarumin dai ya dade yana shawa,ar tsundumawa harkan siyasa, kwana-kwanan ne jarumin yayi furucin cewa a 2023 dashi za,a dama a harkan siyasan Nigeria.
Yanzu haka ana reďa-reďin cewa wasu daga cikin Gomnonin Arewa tuni sun amince jarumin ya zama ministan matasa da wasanni.
Sai nake ganin kamar idan Ali Nuhu ya zama ministan matasa da wasanni, Super Eagles zata zama Super Nigeria ba Super Enugu ba kamar yadda wasu suke fadi.
Kaifa/Kefa wani irin cigaba kuke tunanin Ali Nuhu zai kawo arewa idan ya zana Ministan Wasanni Da Matasa?
No comments