Murja Shema Matar Sadiq Sani Sadiq Tana Murnan Zagayowar Ranar Haihuwa
Matar fitaccen jarumin fina-finan Hausa wanda ake kira da Sadiq Sani Sadiq (Dan Marayan Zaki) yau tana murnan zagayowar ranar haihuwa.
Murja Shema dai itace matar jaruma Sadiq Sani Sadiq wacce ta haifa yaransa mace da namiji.
Jarumi Sadiq Sani Sadiq ya taya matar nashi murnan zagayowar haihuwa ne a shafinsa na instagram yayin da daura hotunansu tare da wasu zafafan kalamai masu ratsa zuciya.
Ga kadan daga cikin kalaman nasa;
I was a lost soul until the day I met you. Today I am lucky to have you in my life because you've been a loving wife,a genuine friend, an honest guide and my support system. Thanks for everything angel.wishing you a very happy birthday!💋💋💋💋💋😍😍😍😍💖💖💞
Da yawa daga cikin masoyansa sun tayashi miki sakon murnan zagayowar haihuwa zuwa ga matar tashi.
Da haka muma muke taya Sadiq Sani Sadiq miki sakon murnan zagayowar ranar haihuwa zuwa ga Murja Shema uwargidansa.
No comments