Kalli Zafafan Sababbin Hotunan Jaruma Maryam Yahaya Na Karshen Mako - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Kalli Zafafan Sababbin Hotunan Jaruma Maryam Yahaya Na Karshen Mako


    Sabbin hotunan Jaruma Maryam Yahaya kenan wayanda suka kayatar da masoyanta a shafinta na instagram


    Ita dai Maryam Yahaya na daya daga cikin jarumawa masu tauraruwa mai haske a wannan lokaci a masana'antar fina-finan Hausa.



    Kusan duk wanda ke kallon fina-finan Hausa yasan wacece Maryam Yahaya wajen iya acting da kuma sauraran abubuwa da ake bukata daga dukkan wata kwararriyar jaruma

    Lallai Maryam ta daga tuta a masana'antar fina-finan Hausa inda kowa keson aiki tare da ita sakamakon irin kawo wutar da takeyi a masana'antar Kannywood.


    Ku Kasance Tare Da Mu Domin Samun Labarai Da Dumi-duminsu.

    No comments