Da Gaske Fati Washa Zatayi Aure? - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Da Gaske Fati Washa Zatayi Aure?


    Jaruma Fati Washa daya daga cikin manyan jarumawa mata na masana'antar fina-finan Hausa zatayi aure ne?

    Alamu sun fara nuna cewa lallai jaruma Fata ta fara soyayya da wani wanda ba dan film ba.

    A jiya ne dai habibin nata ya daura hotunan su shi da ita cikin nishadi irin na masoya.

    Ya wallafa hotunan ne a shafinsa na instagram hakan ya bawa mutane daman tayashi murna tare da fatan zamewa ma,aurata na har karshen rayuwa.

    Lallai jaruma Fati Washa na daya daga cikin jarumawan da suka dade suna jan zaren su a masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood.

    Daman ita 'ya mace mutuncinta shine dakin mijinta da haka muke taya jaruma Fati Washa murnan Allah kuma ya tabbatar da Alkhairi.









    Ku Kasance Tare Da Shafin Domin Samun Labarai Da Dumi-duminsu.

    No comments