Kalaman Ahmad Shanawa Ga 'Yarsa Ranar Birthday Dinta
Yarinyar fitaccen mawakin hausa da na fina-fina hausa sannan kuma mawakin gambara wato (Hip hop) Ahmad Shanawa Babban Chakwai tana murnan cika shekara biyu da haihuwa.
Ahmad yana nuna tsantsar godiyarsa ga Allah daya nuna masa wannan rana tare mika gadiyarsa ga Allah daya bashi kyautar kyakkyawar yariya.
Sannan kuma Ahamad ya miki sakon taya murnar zagayowar rana haihuwa (Birthday) zuwa ga yar nashi,
Ga kadan daga cikin zafafan kalaman da jarumin ya rubuta shafinsa na sadarwar na Instagram.
Happiness is not having hundreds of thousands, millions, billions or trillions. True happiness is when you have something priceless that no amount of money can buy. Love Of My Life ❤ #happybirthday to my Lovely Daughter #HappyFamily 👪
Da haka shafin mu yake mika sakon taya murnan zagayowar haihuwa ga babban 'ya ga Ahmad Shanawa Baban Chakwai.
Ku Kasance Tare Da Shafin Domin Samun Labarai Da Dumi-duminsu.
No comments