Matar Shugaban Kasa Mrs Aisha Buhari Ta Bawa Maryam Yahaya Kyautar Award
Jaruma Maryam Yahaya daya daga cikin jarumawa mata wayanda suke tashe a wannan lokaci ta samu kyautar award daga matar mai girma shugaban kasa Muhammad Buhari.
Maryam Yahaya dai ta kasan hazikar jaruma wacce masana'antar fina-finan Hausa takeji da ita a yanzu kasan tuwar yadda take kawo wuta a duk wani film data fito.
Jaru Maryam Yahaya tayi fina-finai da dama cikin wayanda suka fi haskawa sune MARIYA, MIJIN YARINYA , MUJADALA, Dadai sauransu.
Jaruma Maryam Yahaya ta samu kyautar award din ne daga hannun matar mai girma shugaban kasa Mrs Aisha Buhari yayinda mai girma Shugaban Kasan Muhammad Buhari ya shiryawa yan film liyafar girma a fadarsa dake Abuja.
Yan film din hausa da da dama ne suka halarci taron ciki harda Ali Nuhu, Adam A Zango, Aminu Ladan Alan Waka, Aminu Shariff Momo, Nura Hussaini, Maryam Yahaya, Fati Shu'uma, Amal Umar, Rukayya Dawayya, Dadai sauransu.
Ku Kasance Tare Da Shafin Mu Domin Samun Labarai Da Dumi-duminsu.

No comments