Lafiya Uwar Jiki Jaruma Maryam Gidado Ta Samu Sauki Daga Rashin Lafiyar Data Kaita Ga Kwanciya A Asibiti - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Lafiya Uwar Jiki Jaruma Maryam Gidado Ta Samu Sauki Daga Rashin Lafiyar Data Kaita Ga Kwanciya A Asibiti


    Lafiya uwar jiki jaruma Maryam Gidado wacce akafi sani da Maryam Babban Yaro tana miki godiya gareku masoya bisa addu,o'inku gareta.

    Jaruma Maryam dai tayita fama da rashin lafiya ne wacce harta kaita ga kwanciya a asibita.

    A kwanakin baya ne muka kawo muku cewa jarumar tana neman addu,o'inku cikin ikon Allah gashi ta samu lafiya.

    Ba haushe na cewa (yaba kyauta tukuici) hakan ne yasa jarumar take miki sako godiya bisa yadda kuka nuna damuwarku gareta ta hanyar roka mata samu lafiya da bakunanku masu albarka.

    A yau ne dai Maryam Gidado tayi post na hotonta a shafinta na instagram cikin farin ciki da annashuwa tare godiyarta gare masoya.

    Ku Kasance Tare Da Shafin Mu Dan Samun Labarai Da Dumi-duminsu.

    No comments