Sabbin Hotunan Maryam Yahaya Wayanda Ta Tsoke A Cikinsu - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Sabbin Hotunan Maryam Yahaya Wayanda Ta Tsoke A Cikinsu

    Hotunan jaruma Maryam Yahaya kenan wayan da ta tsoke a cikinsu harta kai ga wasu daga cikin masoyanta suna ganin kamar shigar bata dace ba.

    Wasu kuma daga ciki suke ganin shigar nata ba wani abu bane idan aka kwatanta da shigar da wasu sukeyi daga cikin jaruwan masana'antar fina-finan ta Hausa.






    No comments