Maryam Gidado Tana Neman Addu'arku Bata Da Lafiya - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Maryam Gidado Tana Neman Addu'arku Bata Da Lafiya


    Maryam Kidado wacce akafi sani da Maryam Babban Yaro bata da lafiya

    Maryam Gidado na daya daga cikin jarumawan masana’antar fina-finan hausa wayanda suke jan zaren su a yanzu.

    Jiya ne dai ta saka hoton nata dauke da ledar ruwa da ake mata kari, jarumar dai ta bukaci addu'a ne wajen masoyanta domin Samun lafiya.

    Yanzu haka dai jaruman tana kwance gida tana bukatar addu'a domin samun sauki cikin gaggawa.

    Da haka shafin mu yake mata fatan samun lafiya Allah kuma yasa kaffarace.

    No comments