Amal Umar Ta Tayi Saukan Alqur'ani Mai Girma - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Amal Umar Ta Tayi Saukan Alqur'ani Mai Girma



    Shararriyan jaruma Amal Umar ta samu karban Certificate na kammala saukan Aqur'ani mai girma a makarantar su ta islamiyya.

    Jarumar dai ta saka hotonta ne lokacin da take karban certificate dinta a wajen bikin saukan nasu yau da safen nan.

    Amal Umar na daya daga cikin matasan mata da sukejan zaren su a masa,antar fina-finan hausa na kannywood.

    Jarumar ta miki sakon godiya iyayenta bisa jajircewansu wajen ganin sun bata ilima mai inganci.

    Masoya da dama sunyi ta tayata murna tare da fatan alkhairi a shafinta na instagram.

    Da haka muma shafin mu yake taya jarumar murna Allah yasa ilimin datayi yayi mata amfani.

    No comments