Kalli Zafafan Sabbin Hotunan Jaruma Hauwa Waraka Tare Da Sharhi Akan Hotunan Nata
Kalli zafafan sabbin hotunan jaruma Hauwa Waraka wayanda suka kayatar da mabiyanta a nashafinta na Instagram.
Wasu daga cikin masoyan nata sunyita tofa albarkacin bakunansu ta hanyar nuna cewa tayi kyau sosai tare da danna mata alaman like.
Wasu kuma fadi suke wallahi bamu taba ganin hotunanki masu kyau kamar haka ba, wasu kuma fadi suke I love you kina burgeni inason kallon fina-finanki.
Wannan jaruma dai kasan mai yawan barkwanci da kuma fitowa a matsayi uwar karuwai amma wannan kawai yana faruwa ne a film ba,a zahiri ba domin kuwa a zahiri dabi'unta ba haka suke ba.
Bbchau sun taba zantawa da ita hartake basu labarin cewa ita da yawa mutane suna mata kallon uwar shagalallu ne domin duk sanda ta tsinci kanta a wuri na daban zakaga irin wayan nan mutane da take kwaikwayon dabi'undu suna kawo mata gaisuwa harma da fadi me take bukata a kawo mata na game da kayan shaye-shaye.
Irin wayan nan abubuwa suna yawa faruwa da jarumar alhalin kuma wannan ba halinta bane kawai dai tana fitowa a irin wannan hali ne danta fadakar da masu irin wannan hali.
Daga karshe zantawan nasu sun tambayeta game da batun aure cikin barkwanci take mayar musu da amsar cewa duk wanda ke sonta kofa a bude take kuma zatayi masa lefe kyauta cikin dariya tacewa mai zantawa da ita idan kaima kana ciki sai ka turo.
Ku kasance da shafin mu na Hausa22blog.com don samu labarai da dimi-diminsu.
No comments