Adam A Zango Ya Saki Matarsa Yar Kasar Kamaroon Dawa Zai Maye Gurbinta Fati Washa Ko Zainab Indomie
Da Dumi-duminsa Fitaccen Jarumin Hausa Film Adam A Zango ya zama gwauro ya saka matar yar asalin kasar kamaroon wacce ya aura shekarun baya.
Mujallah Hausa Film ta ruwaito cewa jarumin ya saki matartasa yanzu yana zaman gwauranta.
Idan bamu manta ba jarumin sai da saki matarsa Maryam AB Yola wacce ta haska a film din NAS wanda jarumin shiya bada umarnin a Film din sannan ya auro wannan matar daya saki yanzu.
Idan bamu manta ba cewa kwanakin baya ne mutane sukaita cece-kuce akan cewa jarumin yana auri saki, ya fito ya kare kansa yake fadi mai daki shiyasan inda ruwa yake masa zuba harma abokinsa Nura M Inuwa yake kokarin ganin ya wayar da kan jama,a cewa Adam A Zango baya auri saki wannan sharri ne kawai na makiya.
Yanzu haka dai an fara hasashen cewa da wacce jarumin zai maye gurbin matar tasa Fati Washa ko Zainab Indomie domin kuwa hasashe ya nuna cewa kamar jarumin yana soyayya da wayan nan jarumawa.
Idan mai karatu na biye damu jiya mun kawo muku cewa shima sallau ya saki matar Furera bisa wani binciki nasa da gabatar kuma ya gano wasu boyayyayun abubuwa marasakyau a tattare da jarumar wanda hakan ne yasa ya saketa.
Mujallah Film ta wannan satin dai tana dauke da zafafan labarai
Ku kasance tare da shafin Hausa22blog.com domin samun labarai da dumi-duminsu.
No comments