Hotunan Zainab Raga, Tare Da Baban 'Yarta
Jaruma Zainab Raga kenan tar e da babban 'yarta wacce ta zama budurwa.
Jaruma Zainab Raga dayace dai daga cikin tsofaffin jaruwan masana,antar fina-finan hausa wacce ita tauraruwarta ta haske sosai a duniyar fina-finan hausa.
Ta daiyi aure ne lokacin da take kan ganiyarta ta kasan jaruma wacce masu kallo sukeson gani tun lokacin data haske a film din Raga.
Idan mai karatu bai manta ba shafin ya taba kawo muku wasu daga cikin hotunan tare da family nata.
Ku kasance tare da shafin Hausa22blog.com domin samun labarai da Dumi-duminsu



No comments