Auwal Isah West Ya Samu Karuwar Yaro Namiji
Fitacce jarumin masana,antar fina-finan hausa wanda akafi sani Auwal Isah West ya samu kawar 'da namiji.
Jarumi Auwal Isah West na daya daga cikin wayanda Allah ya bawa daman ficewa daga shagon kofar gida zuwa dakin cikin gida.
A shekaran data gabata ne dai jarumin ya angwance da Amaryansa idan mai karatu na biye da shafin mu na hausa22blog shafin namu ya kawo muku hotuna lakacin bikin nasu.
Yanzu kuma shafin namu baiyi kasa a gwiwa ba gashi ya kara kawo muku hotuna jaririn da aka haifa.
Da haka shafin hausa22blog yake miki sakon taya murna ga jarumi Auwal Isah West tare da matarsa Allah ya raya Allah kuma ya dayyiba shi.
Ku Kasance Tare Da Shafin Hausa22blog domin Samun Labarai Da Dumi-duminsu.


No comments