Hotunan Rahama Sadau Tare Da Mawakiya D'ja
Zafafan Sababbin Hotunan Jaruma Rahama Sadau kenan tare da kawarta D'ja daya daga cikin mawakan kudancin Nigeria.
Mawakiyar dai tauraruwarta ta haska sosai a duniyar mawaka irin na kudancin Nigeria kamar yadda itama kawar nata ke haskawa a masana'antar fina-finan Hausa da kuma na turanci wato Nollywood.
Yanzu haka dai jaruman kawancen nasu na dasawa sakamakon tafiyar tasu iri dayace dag haka muke musu fatan Alkhairi Allah ya kara musu dankon zumunci.
Ku Kasance Tare Da Shafin Hausa22blog domin Samun Labarai Da Dumi-duminsu.






No comments