Ado Gwanja Zai Angwance
Shahararren mawakin mata wato Ado Idah Gwanja zai fice daga layin manyan tazuran masana,antar fina-finan hausa
Jarumin dai zai angwance tare da amaryan Maimunatu Hassan Dan Auta Fagge wacce akafi sani da Munat Gwanja.
Ranar Asabar 13th/October/2018 da karfe 11:00am
Wurin Haduwa: Zoo Road Rimi House.
Wurin Daura Aure: Fagge Dandali Layin M.D
Da haka shafin mu yake mika sakon taya murna ga wannan jarumi tare da amaryansa Allah yasa ayi a sa,a.
Allah kuma ya basu zaman lafiya yasa su kasance tare har karshen rayuwa Allah kuma ya basu zuri,a dayyiba.
Dauki naka/ki katin gayyatar anan
👇👇👇






No comments