Yadda Zaka Samu Kyautar N250 Akan N100 Ako Wani Layi Na Mtn
Sai dai kuma gashi mutane na matuqar son wannan bundler mai suna XTRA MINI BUNDLE
Amma ba kowani layi yake yiva sai layin da suka ga dama
A yanxu ne wannan shafi zata yi muku bayani tare da CODES din da xakai ACTIVATE dinsa sannan kuma a kowani layi na MTN xaiyi
GA YADDA TSARI YAKE
Idan zaka sayi na N50 ne
Aai ka dial
*567*108*1#
Anan take zasu dauki wannan N50 naka su baka N125 tare da 5MB
Idan kuma ta N100 ne zakai sai kayi dial *567*109*1#
Zasu dau N100 su baku
N250 tare da 10MB
Sannan wannan bundle din valid days 7 ne
Kuma wannan codes din baya canza tsarin da kuke.
Source By Hausatop

No comments