Wata Sabuwa Gomnan Jahar Kaduna Na Shirin Korar Ma'aikatan Local Government - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Wata Sabuwa Gomnan Jahar Kaduna Na Shirin Korar Ma'aikatan Local Government

    WATA SABUWA: Gwamna El-rufai Na Shirin Korar
    Ma'aikata 4,180 Na Kananan Hukumomi, Cewar
    Kungiyar Ma'aikatan Kananan Hukumomi, NULGE.

    Idan mai karatu bai manta ba dai a kwanakin baya ne dai gomnan jihar Kaduna ya shirya korar malaman primary har 24.

    Yanzu kuma gashi yana shirin korar ma,aikatan local government 4180 nan ba da dadewa ba.

    Kungiyar dai ta ma,atan Local Government wato NULGE ta ce za ta maka gwamnan a kotu game
    da yunkurin sa na yin hakan.

    No comments