EFCC Ta Gargadi Tsohon Sakataran Gamnatin Tarayya Daya Gaggauta Dawo Da Kudin Da Amsa A Hannu Dasuki - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    EFCC Ta Gargadi Tsohon Sakataran Gamnatin Tarayya Daya Gaggauta Dawo Da Kudin Da Amsa A Hannu Dasuki

    EFCC Ta Gargadi Anyin Kan Kudaden Da Ya Karba
    Hannun Dasuki.

    Hukumar EFCC ta gargadi Tsohon Sakataren
    Gwamnatin tarayya, Pius Anyin Pius kan ya
    gaggauta maido da Naira milyan 520 daga hannun
    tsohon mai ba Shugaban kasa shawara kan tsaro,
    Sambo Dasuki.

    A cikin makon da ya gabata ne, aka rika yayata
    rahoton cewa EFCC ta cafke tsohon Sakataren
    gwamnatin Tarayyar bisa zargin rashawa.

    Kakakin EFCC ya nuna cewa za a bayar da wa'adi ga Anyi
    din don ganin ya maido da kudaden cikin mutunci.

    No comments