Ta Kashe Mijinta Sakamakon Kamashi Da Tayi Da Wasu Wasiku Da Aka Tura Masa A Cikin Wayarsa
Matar dan tsohon shugaban jam’iyar PDP Bello Haliru Mohammed ta kashe mijinta sanadin yanka azzakarinsa tare da caka mishi wuka da ta yi a bayansa, bayan samun wayarsa da ta yi da wasu wasiku da aka turo mishi.
Hakan ya faru ne a daren jiya a giddansu dake Maitama Abuja, inda ta yi gaggawar daukar shi zuwa asibiti daga bisani bai jima ba ya rasu.
Hakan ya faru ne a daren jiya a giddansu dake Maitama Abuja, inda ta yi gaggawar daukar shi zuwa asibiti daga bisani bai jima ba ya rasu.
Matar mai suna Maryam Sanda, ‘ya ce ga tsohuwar manajar Aso Bank, Hajiya Maimuna Aliyu kamar yadda madogararmu ta Oaktvonline ya bayyana.

No comments