Bamu Taba Karban Albashin Mu Gaba Daya Ba Tunda Muka Fara Mulkin Nigeria Vice President
Nida Shugaba Buhari tunda muka fara Mulkin Nigeria Rabin Albashin mu muke karba.
Bamu taba karabar gaba daya ba...
Vice President....
Allah yayi ruko da hannunku,
Allah ya baka damar cikawa yan kasa Alkawarin da ka dauka musu.
Allah ka ganar da Wanda basu gane Buhari adali ne ba, su gane Mai kishi ne da son talaka.

No comments