Kyakkyawar Wata Matashiyar Bahaushiya Kuma Musulma Ta Zama Police
Kyakkyawar mace musulma yar arewa cikin kakin police.
Ita dai wannan kyakkyawan mace ta fito ne daga arewacin Nigeria.
Malama Fatima Abdulazeez ta kasance mace kuma burwa kuma bahaushiya wacce ta zama police.
Muna taya Fatima addu,a Allah ya tsareta ga fadawa ga hallaka ya kuma sa ta rike addinta da muhimmanci.

No comments