Rundunar ‘Yan Sanda Ta Bukaci A Yankewa Maryam Hukuncin Kisa
Rundunar ‘yan sanda na babban birnin tarayya, Abuja, ta shigar da kara babban kotun tarayya dake Abuja inda take neman a yankewa Maryam Sanda hukuncin kisa sakamakon kashe mijin ta Bilyaminu Bello Halliru da ta yi.
Templatesyard is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates.
No comments