Kimanin Kiristoci 82 Ne Suka Karbi Addinin Musulunci A Yayin Wata Lakca Da Aka Gudanar A Modakeke Dake Jihar Osun. Allah shine abun godiya muslunci yana ta kara karuwa ta ko ina a fadin duniya. Allah ya kara daukaka muslunci da musulmai a fadin duniya baki daya.
No comments