Mace Yar Nigeria Ta Farko Da Take Aikin Soja A Kasar Isra'il
Kanal Tobi Cohen: Mace Ta Farko Data Zama Jaruma Kuma Yar Asalin Kasar Nigeria.
Ta Yarda Tayi Fice Daga Cikin Yan Uwanta Sojoji Mata Ta Samu Nasar Zama Kanal A Rundunar Soji Ta Kasar Isra'il.
Ta Kasan Hazika Akan Aikinta Bata Da Wasa Wannan Ne Yasa Taketa Samun Nasarori Wanda Hakan Ne Ya Kaita Matakin Da Take A yanzu.

Mu Yan Nigeria Muna Taya "Kanal Tobi Cohen" Fatan Alkhairi Da Kuma Fatan Cigaba Da Samun Nasara A Aikinta.



wannan kuma har wani abin alfahari ne ga musulmi, aikin su fa shine kashe faladinawa
ReplyDelete