Kannywood Wasu Daga Cikin Jarumawan Kannywood Sun Samu Lambar Yabo A London
Wasu Daga Cikin Jarumawan Kannywood Sun Samu Lambar Yabo A Kasar London.
Jarumawan Dai Sun Samu Wannan Lambar Yabo Ne Sakamakon Jajircewansu Da Kuma Nuna Kwanzonsu Akan Sana,arsu Ta Harkan Fina-Fina.
Jaruwan Da Suka Samu Wannan Lambar Yabo Sun Hada Nafisat Abdullahi Da Kuma Ramadhan Booth Da dai Sauransu.
Dan Haka Muna Tayasu Murna Allah Ya kara Daukaka.


No comments