Jami'an Tsaro Sun Tarwatsa Yan Shi,a Yayin Tattakin Bana
Jami'an Tsaro Sun Tarwatsa Yan Shi,a Yayin Gudanar Da Tattakin Bana.
Lamarin Dai Ya Farune Yayin Da Yan Tattakin Suka Fito Gudanar Ta Tattakin Nasu Na Bana.
Sunyi Nasarar Harba Masu Barkonin Tsohuwa Yayin Da Su Kuma Yan Tattakin Suka Tarwatse.
Hakan Dai Ya Farune Akan Hanyar Zaria Road Dake Cikin Birnin Kano.
Idan Mai Karatu Bai Manta Ba Yan Tattakin Dai Angargade Su Kadda Su Fito Zuwa Zaria Domin Da Wannan Taro Nasu.
Amma Kuna Sai Sukai Burus Da Wannan Kira Da Akayi Garesu Sukai Kunnin Shegu Kuma Suka Fito Domin Gudanar Da Wannan Taro Nasu.

No comments