Kalli Videon Bikin Maryam Sanda Da Billiyaminu Muhammad Bello
Zaku Iya Kallo Kai Ga Masu Son Ganin Yadda Billiyaminu Da Maryam Sukayi Aure Naso Da Kauna.
Anyi Bikin Cikin Jindadi Da Kuma Nishadi Tare Da Barin Kudi Kamar Yayi.
Wanda Daga Bisani Kuma Kisha Yasa Maryam Ta Kashe Billiyaminu Saboda Taga Wasu Wasiku Da Wata Mace Take Turawa Mijin Nata.
Hakan Ne Ya Tunzurata Inda Hallakashi Har Lahira.

No comments