Shirin N-Power Na Bana Yabar Baya Da Kura - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Shirin N-Power Na Bana Yabar Baya Da Kura



    Shirin N-power na 2017/2018 yabar baya da kura.

    Bayanai sun tabbatar da cewa antafka San kai ko nace an nuna banbanci wajen fitar da sunayen adadin mutanen da suka samu nasara cikin wannan shiri na bana.


    Binciken mu yatabbatar da cewa wannan shiri nabana ko kadan ba'aiwa yan arewa adalciba domin ga dukkan wanda yaduba PDF liss din zai tabbatar da abun da muke fada,sai ka lissafa mutum akalla Dari y 300 yan kudu zakasamu dan Arewa guda daya 1.


    Muna kira da babban murya ga Senators din mu na Arewa,da yan majalissar mu,da  gwamnonin mu na Arewa,da sarakunan Arewa,da dukkan masu fada aji na Arewa da su sabaki cikin wannan shiri domin a dakatar dashi har sai anyi bincike taya hakan ta faru.

    Yakamata a dau matakin gaggawa ga wanda suka zauna suka shirya wannan ta'asa domin sun fito fili sun nuna wannan shiri ba'a bukatar yan Arewa su Anfana.


    Muna kira da gwamnatin Shugaba Buhari da tai duba akan wannan Shiri domin hakika babu Adalci a yadda aka tsarashi Abana.

    Allah yasa aji wannan kiranye namu domin akawo gyara cikin wannan Shiri domin muma yan Arewa mu anfana Ameen.

    No comments