Ibn Taimiyya Kenan Yaro Mai Hazaka Da Basira Sannb Kuma Haddaci Alqur'ani
ALLAH GWANIN IYA BAIWA.........
Sunan wannan yaro # Ibn_taimiya ,kuma dan gidan
daya daga cikin malam Ahlussunnah ne anan jahar
kano.
Allah ya bashi fahimta da ganewa abangaren ilmin
addini dana zamani,
Gashi kuma mahaddacin Alqur'ani.
Ya kasance daya daga cikin limaman da sukejan
sallar Tahajjud amasallacin Abdullahi bin abbas
dake unguwar shagari kwatas anan kano.
Allah ya rayamana ibn taimiya,ya qara masa
Albarka,ya buda masa qirjinsa,yabashi hazaqa irinta
mai sunan koma ya kere haka.
Ibn Taimiya Ibn Taimiya Ibn Taimiya

No comments