Wani Dan Arewa Ya Kera Jirgi Mai Tuka Kanshi - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Wani Dan Arewa Ya Kera Jirgi Mai Tuka Kanshi

     Dan Arewa Ya Kera Jirgi Mai Sarrafa Kansa.

    Matashi Shettima Ali Kyari dalibi a makarantar ABU
    Zaria, ya kirkiri wannan jirgin mara matuki (drone)

    Jirgin yayi shawagi a sararin samaniya kamar dai
    yadda matashin ya tsara.

    Kulawar gwamnati, da masu hannu da shuni kawai
    suke bukata, don samun cikar burinsu na kirkire-
    kirkire.


    No comments