Kanywood Jaruma Saratu Gidado Tace Aure Bazai Hanata Film Ba - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Kanywood Jaruma Saratu Gidado Tace Aure Bazai Hanata Film Ba


    Jaruma Saratu Gidado wacce akafi sani da "Daso" ta bayyana cewa Aure bazai hanatayin film ba.

    Jarumar dai ta kasance tauraruwa a duniyar fina-finan hausa wacce tauraruwarta ta haska a baya yanzu kuma tauraron nata yadanyi kasa.

    Ta tabbatar da cewa ita aure bazai hanata fitowa a film ba matukar matar Aure zata iya fita taje Office to itama zata iya fita taje izuwa wajen aikinta na Film.

    No comments