Buhari Ya Gana Da Wasu Yara Mata Masoyansa A Fadarsa Dake Abuja - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Buhari Ya Gana Da Wasu Yara Mata Masoyansa A Fadarsa Dake Abuja

    Burin Su Ya Cika Na Ganawa Da Shugaba Buhari
    Mafarkinsu Yazama Gaskiya na haduwa da
    masoyinsu shugaban kasa Muhammadu Buhari.

    Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Karbi
    Bakoncin Nicole Benson, Aisha Aliyu Gebi Da Kuma
    Maya Jammal.

    Nicole Benson daga jihar Lagas mai shekarun
    haihuwa sha biyu (12)
    Maya Jamal daga Abuja Mai shekarun haihuwa uku
    (3)
    Aisha Aliyu Gebi daga jihar Bauchi mai shekarun
    haihuwa goma(10).

    Nicole Benson daga jihar Lagas, tayi suna a zaben
    shugabancin kasa na 2015 lokacin da ta dinga tara
    kudi da kudin tara na makaranta wato (break
    fast)har 5,785 ta bayar a mastayin gudunmawarta
    ga yakin neman zaben muhammadu buhari 2015.

    Maya Jamal diyar wani shahararren mai amfani da
    shafin zumunta mai shekaru uku, ta yi wa shugaban
    kasar addu’an samun lafiya cikin wani bidiyo a
    lokacin da yake jinya a Landan.

    Aisha Aliyu Gebi daga Bauchi mai shekaru goma ta
    aikawa shugaban kasa wasika inda ta nemi izinin
    ganinsa ido da ido wanda dan uwanta, Huseini Gebi
    ya wallafa a shafinsa na twitter domin ganin
    mafarkinta ya zama gaskiya.

    DAN KALLON VIDEON DANNA NAN
    And

    WHATCH IT HERE

    No comments