Kanywood Ni Ban Iya Wulakanci Ba Inji Sha,awa Adam - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Kanywood Ni Ban Iya Wulakanci Ba Inji Sha,awa Adam



    Jaruma Sha’awa Adam Asalin iyayenta ‘yan jihar katsina ne,mutanen garin malumfashi amma an haife Sha’awq Adam A garin gusau jihar Zamfara.

    Kamar yadda mujallar hausa fim ta ruwaito acikin wannan makon
    Sha’awa Adam na daya daga cikin jarumai mata da tauraruwar su ke haskawa a yanzu,Jarumar ta kware sosai wajen aikinta duk da cewa bata dade da shigowa harkar ba.

    Da alamu dai jarumar nan gaba kadan zata iya doke wasu jarumai dake acikin masana’antar kannywood,
    Sha’awa Adam yarinya ce kyakkyawa son R kowa,sannan tana da ladabi da biyayya da girma na gabanta.

    Akarshe jarumar ta bayyana ra’ayin ta game da aure, inda tace “Bai Sai Tayi Suna Ba Sosai, Ko Gobe Ta Samu Miji Wanda Take So Zatayi Aure. ”

    No comments